Malam Musa ya debo ruwan dafa kansa inda ya
kara rura wutar dake faman ci a cikin gidansa, a
inda Hafsatu ke taci alwashin maganin Baraka
kuma ta je wajen Kyauta don sake yin damara.
Tsuguni tashi bata kare ba tsakanin Sallau da
Dantani domin wannan kullin da yake tsakaninsu bai warware ba. Da alama Malam Audi yayi Magana
mai harshen a wajen matar abokinsa Ayuba, amma
kuma wannan shirin mai yiwuwa ne? Malam
Hassan ya kaiwa abokinsa Malam Nata’ala ziyara
amma ta bayar da shawara, ko ya ziyarar zata
kasance?

Download here

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 15

No comments