Wannan bawan Allah da kuke gani, sakataren wani Coci ne a cikin wani kauye dake karamar hukumar Sumaila ta Jihar Kano, mai suna Michael, ya karbi Muslinci tare da magoya bayansa sama da dari biyu a da suke a wannan kauyen.
Bayan ya karbi Musuluncin, Fasto Michael ya sauya sunansa zuwa Muhammad.
No comments