Zanga-zanga ta kare tunda Buhari ya dawo, yanzu kuma wata sabuwar adawa zaka ji ta fito
Ministan Yada labaru Mista Lia Muhammad yace yan adawa sun cika kasa da zanga-zanga suna ta fadin dole Buhari ya dawo to yau gashi Shugaban kasa Muhammad Buhari ya dawo, yanzu kuma wata sabuwar adawar zasu kuma fitowa da ita.
Ya bayyana haka ga manema labaru jiya Asabar a filin tashi da saukar Jiragen sama na kasa Nnamdi Azikwe dake babban birnin tarayya Abuja.
Yace tun bayan tafiyar Shugaban kasa Muhammad Buhari mai aka fasa yi a kasar nan? ana yin zaman majalisar zartarwa kuma dukkan wasu abubuwa da aka saba yi babu abunda ba'a yi.

No comments