Aha saniyon m inuwa shima ya biyo sahun gwanja wajan wakokin mata ga kuma iya kida sai kace gwanja to mata ai sai ai sama ai kasa a girgiza tunda ga saniyon yazo shima da nasa gangar.
saniyon m inuwa daya daga cikin mawakan da yafi kowa buga wakokin auren nura m inuwa
toro yayi taro sai naga mata wannan kidan na matane wace bata takaba ba ruwanmu da ita sama dai mata ayya saniyon m inuwa kaima sai kaja rabonka kudai dakota ku saurar.

Download mp3 here

Saniyon m inuwa kidan mata

No comments