Wakar husaini danko kenan maisuna “Wani Sirri” to wannan wane sirrine gareku masoya danko kada dai ku bari ta wuceku ba tare da kun dakkota kun saurara ba.
Gaskiya wakar ta bugu kuma tayi dadi sosai dan sai kunzo kunyi comment inaga kuce kuna son wata irinta dan gaskiya tasha kida kuma nasan kun san danko Indai wajan kida ne ya kware kudai kawai ku dinga kasancewa damu don kawomuku wakoki zafafa.
KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR
– Zuciya zana baki kyauta ki adana
– So nataho hadin zumunta dani dake
– Nayi mafarki nai gamo nasarata ta biya
– Amsa kalaman zuciya
Download mp3

No comments