Khalifa Isyaka Rabiu (Khadimul Kur’an), babban dan kasuwa kuma mahaifi ga Abdulsamad mai kamfanin BUA ya yi yinkurin samar da sabuwar jami’a a jihar Kano mai suna AT-TANZEEL UNIVERSITY . Wacce za ta mayar da hankali wajen samar da dalibai mahaddata Alkurani mai tsaki.
Shirye-shiryen kaddamar da makarantar sun yi nisa inda nan gaba kadan za a yi bukin bude ta tare da fara karatun dalibai a makarantar.
Al’ummar musulmai suna godiya. Allah ya kara mana irinku masu yawa a cikin al’umma.

No comments