Wannan budurwar ta dauki bidiyo kai tsaye na shafin facebook a yayin da take kashe kanta.
A yayin da take daukar bidiyon kai tsaye mahaifiyar tayi tunanin cewa yaranta ne ba da gaske yarinyar take ba akan yunkurin kashe kanta din da take yi a wannan Lokacin.
Ita budurwar mai suna Nakia Caze ta samu sabani tsakanin ta da mahaifiyar ta wanda yayi sanadiyar rabuwar su akan bata son karatu, kuma batada aiki sai shangiya.
Duk da yake a yayin da mamarta ke kallo bidiyon ta fadawa yar cewa “idan fa ta mutu zaa birne ta kamar baayi ba hakan be hana ta kashe kanta ba.

No comments