Yayin da bikin babbar Sallah ke gabatowa, haka jama'a suka dukufa domin ganin cewa sun sami dabbobi da za su yi layya.
A wannan hoton wani bawan Allah ne tare da abokansa suke ture wani babban sa cikin wata karamar mota,ko miye ra'ayinka akan wannan lamari ?
No comments