Mawaki abdul d one kenan mai tashe a wannan lokacin indai wajan wakokin soyayya ne gaskiya ba acewa komai sabi da ya riga ya shigo gari dan nasan wasunku da yawa sun sanshi.
yau Mawakin ya zomuku da wata sabuwar waka mai suna ” Muradin Zuciya ” domin nishadantar da masoya da kuma yan soyayya sai kuyi maza ku saukar da ita cikin wayoyinku domin saurare.
Download mp3 here

No comments