Assalamu alaikum wahramatullahi wabara kaatuhuu yan uwa barka da ziyar tar wannnan shafi me albarka INA fatan zaka dunga ziyar tar wannan shafi me albarka kullum
Ba tare da bata muku lokaci BA Zan muku bayanin yadda zaku sayi airtel data plan 20gb a naira Dari biyu kacal wannan data a salinsa na Facebook ne amma yana min aiki a all apps dina na wayar android na gwada yanayi Dan haka kaima KAR a barka a baya
Idan kanaso kasayi data 20gb a naira dari biyu kacal to ga yadda zakai
Da farko ka loda katin naira Dari biyu sai ka danna *688# sai kasake sa 2 zai cema kayi sub din shiken domin duba mb sai ka danna *140# zakaga mb kamar yadda kagani a wannan hoton mb zaiyi expire a kwana 25 Allah yabamu sa'a
pls turawa abokanka

No comments