Shaharren mawakin mata Ado Gwanja Ya rubuta a Shafin Sada Zumunta Na Instagram din Inda Ya Nuna Budurwan uban Gidan shi Adam A Zango.
Munsan Cewa Adam A Zango Yaso Nafisa
Abdullahi amma baisamu nasarar auren taba
yanzu ya koma kan wata babbar Jaruma Sadiya Adam Inda Yake Nuna Bukatar Auren ta.
Alamu sun nuna cewa itama tana son Adam A Zango domin kwanakin baya munga tasa hotuna a Insatgram na nuna alamar ta cikin kuqiyar Soyayya Yanzu Mun Fahimci Sakon.
Mun riga munsani cewa Adam A Zango Ya Saba Auri Saki kuma shine ogan mawakin Ado Gwan j.
Source: 24wikis.com

Ado Gwanja ya tona asirin soyyar zango da wata jaruma

No comments