Assalamu alaikum yan uwa barka da ziyarar wannan shafi mai albarka a kullum burinmu shine mu nishadantar daku a fannuka daban daban wanda suka shafi internet har da sauran abubuwa, ba tareda bata muku lokaci ba zan muku bayanin yadda zaka samu bunus 1200 a kan naira 1 ko 2 ko 3 Wanda zakai browsing da calling all network wato zaka kira Layin mtn,glo, etisalat,airtel, a airtel ake samun wannan gabasar kubiyo ni don samun wannan garabasar
Yadda zaka samu garabasar a Layin airtel
Ka tabbatar da layin airtel naka ya Dan tsufa
 kuma ka tabbatar da a kawai kudinda yakai N10 sai ka danna
*235*200#
Idan suka nuna maka kamar haka kayi nasarar samun taka garabasar
Zasu dauki naira 2 su tura maka wannan 1200 bunus din kawai ka fara kiran abokanka ko yan matanka all network yake aiki kuma yana browsing ma dan yanzuma zdashi nake aiki
Amma idan suka rubuta maka wasu shirmen su enjoy %400 kaza kaza layin ka bazai yiba ka sake Neman wani a layin
Bugu da kari
Idan ka gona Wanda suka baka zaka iya karban wani ma kawai danna *235*200# idan kanaso ka karba amma bazai you ka duba account ba
Allah yasa mudace
Kukasance masu ziyarar arewafans.ml domin samun garabasoshi iri daban daban
Ku turawa abokanku suma su anfana
NaGode

yadda zaka samu 1200 bunus call all network and browsing a naira 2 biyu kacal a layin ka na airtel

No comments