Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai tare da Sheikh Ahmad Gumi da tsohon mataimakin shugaban kasa, dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar kenan a masallacin sultan Bello dake Kaduna inda suka yi sallar Juma'a.
Rahotani sun bayyana cewa, an yiwa Atikun ihun Sai Buhari da kuma Bama So a yayin da yake barin masallacin.
Rahotani sun bayyana cewa, an yiwa Atikun ihun Sai Buhari da kuma Bama So a yayin da yake barin masallacin.

No comments