Inna Lillahi Wa'innilaihi raji'un
Allah Ya yi wa Anas Binmaliq rasuwa sakamakon hadarin mota daga Yola zuwa Numan a daren Alhamis din da ta gabata.
Rabutun da ya yi na karshe a shafin sa na facebook shine yana son baiwa shugaba Buhari tallafin naira dubu hamsin domin sayen fom din takara.
Allah Ya jikansa da rahma. Amin.
Rariya.

No comments