Rahama Sadau 'yar kwalisa By Mr Amanagurus Tuesday, 20 February 2018 Share Tweet Share Share Email Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tasha kwalliyar zamani tayi kyau, saidai wasu sunyi kira a gareta da ta rika rufe gashin kanta. Next Wani ya cewa Ummi Zeezee ta daina yin Instagram tunda yanzu Kannywood bata yi da ita: Karanta amsar da ta bashi me zafi Previous Hassana da Hussaina Musa na murnar zagayowar ranar haihuwarsu Related PostsKalli irin murmushin da Amina Amal ke yi yayinda masoyinta ya aikomata da sako Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan rike da waya tana murmushi, tace irin murmushin da take yi kenan a yayin d… Read MoreHoton Adam A. Zango da ya jawo cece-kuce Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi da ya dauki hankulan mutane, Adam ya … Read More'Da wannan budadden kirjin zaki shirya fim?'>>Wani ya gayawa Maryam Booth bayan da yaga wadannan hotunan Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth ta saka wadannan hotunan nata tare da abokan aikinta a yayin da suke gurin … Read MoreAnyi Allah wadai da Amina Amal akan irin hotunan da take sakawa: 'Bata so ana gaya mata gaskiyane' A 'yan kwanakinnan jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal ta rika saka hotuna da mutane da yawa suka rika Allah w… Read More No comments
No comments