Hassana da Hussaina Musa na murnar zagayowar ranar haihuwarsu

Hassana da hussaina
Jaruman fina-finan Hausa, Hassana da Husaina Musa na murnar zagayowar ranar haihuwarsu, muna tayasu murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

Related Posts

No comments