Kalli budurwan ado gwanja dazai aura By Mr Amanagurus Monday, 12 February 2018 Share Tweet Share Share Email Budurwar mawakin mata, Ado Isa Gwanja kenan, Maimunatu a wadannan hotunan nata da tayi kyau, Adonne ya saka hotunan a dandalinshi na sada zumunta, da alama dai bikin nasu yana dada matsowa. Muna musu fatan alkairi Next Nima Adam A Zangone Gwanina >>Nura M Inuwa Previous Amina Amal Yar Kwalisa Related PostsTirkashi Kalli Sadik Ahmad na dibar girki Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Ahmad kenan a wannan hoton inda ya saka katon kwanon abinci a gaba ya na ci. … Read MoreAdam A. Zango dan kwalisa Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi da ya haskaka, muna mishi fatan Alheri. … Read MoreKalli wani kayataccen hoton ango da amaryarshi Wannan hoton wani Injiniya, Ango da amaryarshi kenan da ya kayatar, muna musu fatan Alheri. … Read MoreWannan hoton ya dauki hankulan mutane Yanda wannan dan sandan Najeriyar ya rikewa wani dan kasar China lema a wannan hoton ya dauki hankulan mutane musamma… Read More No comments
No comments