Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, da alama ta nawa wani kamfani tallar kayan sawane, muna mata fatan alheri.
Samira Ahmad na cin kayan dadi
Jarumar fim din Hausa, Samira Ahmad kenan tana cin dadi cikin annashuwa da farin ciki, ta saka wannan hoton nata a da…Read More
No comments