Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata da suka dauki hankula, Nafisar ta dauki hotunanne akwance kai babu dankwali.
Rahama Sadau 'yar kwalisa
Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tasha kwalliyar z…Read More
No comments