Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango yayi bayani inda yace, su sunkai makura a masana'antar fina-finan Hausa, domin yanzu suna matsayin da duk wani jarumi yake da burin kaiwa, yayi kira ga sauran fitattun jarumai irinshi da su daina hana yara matasa dake tasowa samun na abinci.
Gadai sakon na Adamu kamar haka:

'Munkai duk inda wani jarumi ke da burin kaiwa a Kannywood'>>Adam A. Zango

No comments