Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wadannan hotunan nata da suka dauki hankulan mutane, ta bayyana cewa Duniya ba takura, kowa a sake yake, kayi abinda zai faranta maka rai kawai.

'Duniyar nan ba takura: Kayi abinda zai faranta maka rai' >>Amina Amal

No comments