Home
/ kannywood
/ Hotunan Amina Amal Dasuka Ja Hankullan Mutane
Jarumar fina-fina Hausa, Amina Amal kenan a wannan hoton nata, a 'yan kwanakinnan jarumar ta saka hotunan da basu yiwa masoyanta dadiba, amma daga baya ta bayar da hakuri kuma ta ciresu.

No comments