Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, (General BMB) ya bayyana Adam A. Zango a matsayin jarumin da yake so a cikin masana'antar fina-finan Hausa, Bello yace, koda kai jarumine to kaima kana da jarumin da yake birgeka, ni jarumina shine Adam A. Zango.
Fati Bararoji da Hauwa Waraka
Taurarin fina-finan Hausa, Hauwa Waraka da Fati Bararoji kenan a wannan hoton nasu na kwanannan, muna musu fatan Alhe…Read More
No comments