Amina Amal Ft Singer Falz
Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wannan hoton tare da mawakin kudan cin kasarnan da ake kira da Falz, dazune muka ga hoton Amina tare da Kiss Daniel, kuma ta 5aba bayyana cewa mawaki, Wizkid take so.
Da alama dai wasu daga cikin mawakan kudancin kasarnan mutanen tane.

Kuma dai: Kalli Amina Amal tare da mawakin kudu Falz

No comments