Za'a baiwa Amina Soyayya da Shakuwa sarautar Balarabiyar Kannywood

Amina Aliyu soyayya da shakuwa
Kungiyqr masu shirya fina-finan Hausa reshen jihar Zamfara zasu karrama jarumar fina-finan Hausa, Amina Aliyu wadda akafi sani da Amina Soyayya da Shakuwa da sarautar Balarabiyar Arewa ta masana'antar fim din Hausa.
Muna tayata murna.

Related Posts

No comments