Kalli hoton barkwanci akan mata masu nuna rayuwar kece raini a yanar gizo By Mr Amanagurus Tuesday, 13 February 2018 Share Tweet Share Share Email Wannan wani hoton barkwancine da jaridar Daily Trust tayi akan mata masu nuna rayiwar kece taini a shafukan yanar gizo, hoton na dauke da sakonni masu yawa. Next Kalli Garin da ba Maza sai mata Previous Sad!!! Chrome Browser Will Start Labeling All HTTP Pages “Not Secure” Starting From July, 2018 Related PostsShugaba M Buhari na wasa da yara Shugaban kasa Muhammadu Buhari kenan a wannan hoton tare da wasu kananan yara, hoton ya dauki hankulan mutane sosai a… Read MoreHoton barkwanci kan zakalkalewar 'yan Biyafa da sukawa sojoji Wannan wani hoton barkwancine da akayi akan tsagerun masu neman kafa kasar Biyafara da suka rika zakalkalewa jami'an … Read MoreWata halitta da ba a taba gani ba ta bulla a Amurka An gano wata halittar ruwa mai dogayen hakora wanda ba a taba gani ba bayan guguwar Harvey a Amurka. Wata mata mai su… Read MoreWasu matasa a garin Kano sun sanya kayan Inyamurai suna zagaya gari dan nuna cewa babu maganar tashin hankali Wannan hotunan wasu matasane a garin Kano da suka sanya kaya irin na al'adar garin Inyamurai suna kida sun zagaya gar… Read More No comments
No comments