Home
/ kannywood
/ Kalli Amina Soyayya da shakuwa da diyarta
Jarumar fina-finan Hausa da akewa lakabi da Amina Soyayya da Shakuwa kenan a wannan hoton da yarinyar da ga dukkan alamu diyartace, ta saka hoton a dandalinta na sada zumunta sannan tayi addu'ar Allah ya raya mata ita.
Muna mata fatan Alheri da kuma Allah ya rayata rayuwa me albarka.

No comments