Rundunar Sojan Nijeriya ta yi ikirarin cewa Shugaban Kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau ya koma shigar mata tare da saka hijabi don badda- sawun kada a cafke shi.
Jami'in Hulda da jama'a na rundunar, Birgediya Janar Sani Usman ya ce, rundunar ta samun wannan bayanin ne daga wasu mayakan Boko Haram da aka cafke a sabon shirin da rundunar ta kaddamar na " DEEP PUNCH" da nufin murkushe sauran mayakan kungiyar. Rundunar ta nemi sauran magoya bayan Shekau din kan su mika kai.
Rariya

No comments