General BMB
Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello na murnar cika shekara guda da yin aure, a yanzu dai jarumin Allah ya albarkaceshi da 'yan biyu muna fatan Allah ya sanya musu Albarka.

General BMB na murnar cika shekara daya da yin aure

No comments