Home
/ kannywood
/ Hoton Adam A. Zango da ya jawo cece-kuce
Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi da ya dauki hankulan mutane, Adam ya bayyana cewa Antinshice da kuma diyarshi yake tare dasu a wannan hoton saidai wasu na ganin cewa hoton be dace ba.
Wasu dai sun rika fadin, koya tarbiyyar kenan?

No comments