Home / Archived For February 2018
A 'yan kwanakinnan jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal ta rika saka hotuna da mutane da yawa suka rika Allah wadai dasu wasu na gaya mata hakan be dace ba dalilin haka yasa Amina ta kulle damar bayyana ra'ayi a ddandalinta na Instagram, watakila dan ba ta jin dadin irin maganganun da mutanen ke gaya mata. To saidai a yau Aminar ta saka wani bayani inda ta yabi kanta ta kuma bayar da damar a bayyana ra'ayi akai inda tace shin hakan gaskiyane?.
Wannan hoton na sama me dauke da bayanin yabon da aminar ta wa kanta shine ta saka take tambayar cewa shin ko da gaske haka take, to saidai da alama wasu dama a hake suke suna jira, maimakon su bayyana ra'ayinsu akan wannan tambaya da tayi, sai suka rika gayamata rashin dacewar hotunan da take sakawa, inda sukayi Allah wadai da hana bayyana ra'ayi akan hotunan suka kuma zargi cewa bata so a gaya mata gaskiyane shiyasa tayi hakan.
Gadai kadan daga cikin irin abinda mutane suka gayawa Aminar.

Ina Masoya Ma'abota Sauraren Wakokin Soyayya To Ga Sabon Album mai taken YAR BUDURWA.
Daga Shahararrun Mawakan nan Naku wato
UMAR M SHARIF ta reda ABDUL D ONE and
MUHAMMAD MELERY.
wakokin cikin wannan album na yar budurwa wanda ya fita a yan kwanakin nan Gaskiya wakokin ciki sunyi dadi sosai.
Ga wakokin kamar haka:-

Alawiyya ta dawo garin Dadin Kowa, Mallam Kabiru yana kokarin ganin Delu Chogal ta tare. Ita kuma Delu Chogal tace lallai babu inda zata je har sai mallam Kabiruya turoda marsandi. Tirkashi! Ina mallam Kabiru zai samo marsandi? A biyo mu a sha kallo.
Downlord mp4
Wani yayi kira ga tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee da cewa tunda yanzu masana'antar fim din Hausar batayi da ita da ta hakura da yin Instagram, Ummin ta mayar mishi da amsa me zafi.
Daga cikin amsar data bashi tace, "Naga wannan tsohon mai mulki irin na fir'auna wanda ya jefa Najeriya a yunwa da talauci wannan wanda kuke goyan baya naga ai ya yi jika dani kuma bai daina Instagram ba balle ni"

Jarumar fina-finan Hausa, Hauwa Muktar kenan a wadannan hotunan nata inda take rike da tsintsiya watau alamar jam'iyyar APC, ta bayyana cewa babu gudu babu ja da baya inaha Allah sai baba Buhari.
Tana tare dashugaba Buhari dari bisa dari, kuma idan aka samu mutum daya da baya son Buhari to sai an samu goma da zasuce auna sonshi.
Tana tare dashugaba Buhari dari bisa dari, kuma idan aka samu mutum daya da baya son Buhari to sai an samu goma da zasuce auna sonshi.
Wani bawan Allah ya bayyana cewa zai so yaga shehin malamin addinin Islama, Sheikh Isah Aliyu Pantami ya zama shugaban kasar Najeriya, kuma yana fatan in Allah ya yarda wataran Allah zai cika mai burinshi. Ya kara da cewa mutane da suka san abinda suke irin su Shehin malaminne ake bukata a yanzu
Saidai Sheikh Isah Ali Pantami ya mayar mishi da martanin cewa shugaban cin kasa ya mai yawa/yafi karfinshi, amma ya godewa bawan allah.
Saidai Sheikh Isah Ali Pantami ya mayar mishi da martanin cewa shugaban cin kasa ya mai yawa/yafi karfinshi, amma ya godewa bawan allah.
WATA RANA MANZON ALLAH YA YI KUKA...!!!
Tsira da amincin Allah su tabbata gare shi
Sai Sahabbai suka ce: me ya sa ka kuka ya Mazon Allah...?? Sai yace: na yi begen masoyana ne... SAI SUKA CE: mu ba masoyanka bane ya Mazon Allah...??? Yace: a'a, ku Abokaina ne, amma masoyana mutane ne da za su zo bayana suyi imani da ni basu ganni ba...
Allah kayi dadin tsira da aminci ga manzonka Mahammadu, da Alyensa da Sahabbansa,,,. Ka sanya mu Ya Allah cikin masu imani da shi da bin Sunnarsa, ameeen...

Patoranking finally gives his fans something to get excited about as he releases the spanking video to his latest number, Available.
Directed by Clarence Peters.
Connect with Patoranking
Twitter - http://www,twitter.com/patorankingfire
Instagram - https://www.instagram.com/patoranking...
Created by https://www.freemedigital.com
http://vevo.ly/tcemIQ
Downlord mp4
Downlord mp4
Not long after Ntel Reveal their Wawu sim which gives 10GB Free Data, 500% Data Bonus And 8k/sec for calls.
Smile Communications has also came through by introducing a new 4G LTE MiFi device which is known as SMiFi , this Mifi device comes with 20GB worth of data plus 100% BONUS on every recharge for 3 months.

The SMiFi is a pocket-size Wi-Fi device and conveniently connects up to 8 devices simultaneously. It provides internet for the whole family. The SMiFI offers super fast internet on-the-go which you will really like.
Detailed Explanation About The Smifi Device.
* 20GB Anytime data + 100% BONUS on recharge for 3 months when you recharge with 7GB or 15GB Anytime data plans.
* New 4G LTE SMiFi device for SuperFast internet on-the-go.
* 100% BONUS data consists of 50% Anytime + 50% MidNite data.
* MidNite data can be used from midnight to 6AM Internet for the whole family.
* SMiFi connects up to 8 devices simultaneous via Wi-Fi. Is that not cool enough?
* 100% more data for the next 3 months.
Watch movies and videos online.
Play online games.
* Stay in touch with friends on social media and so much more.
* Bonus data is valid for 30 days and consists of 50% Anytime + 50% MidNite data (MidNite data can be used from Midnight to 6AM). You can take your SMiFi with you, where ever you go, for SuperFast and super reliable internet on the go.
HOW MUCH DOES THIS SMiFi COSTS
At present, the price of this Smifi is N22,000 (20GB + 100% double data bonus for the next 3months included).
WHERE CAN I BUY IT
Its simple and easy, Kindly order it online by clicking here.
What do you get to say about this newly introduced device?.
Jami'an tsaro sun cafke mataimakin shugaban wata jami'a a kasar Zimbabwe Levi Nyagura, bisa zarginsa da hannu a dambarwar da ta kunnu kai kan ba wa matar tsohon shugaban kasar Grace Mugabe, takardar shaidar kammala karatun digirin digirgir.
An dai ba ta wannan digiri ne alhali watanni kalilan ta yi ta na karatu, kuma sai a watan da ya gabata ne aka wallafa kundin binciken da ta yi, a dai-dai lokacin da ake kirayen a karbe digirin ba ta cancance shi ba.
Abin da ba a bayyana ba shi ne ko ita ma Misis Grace Mugaben, za a cafko ta don fuskantar tukumar.
Maimakon yadda aka san masu karatu mai daraja irin wanda aka bata da shafe shekara da shekaru kafin kammalawa da karbar sakamako, ita na ta ya kammala ne cikin dan takaitaccen lokaci.
Wasu bayanai da suka kara fitowa ma shi ne, baki daya tun daga yin rijista a jami'ar da fara daukar karatu, da zana jarrabawa, da rubuta kundin bincike da ma ba ta takardar shaidar digirin digirgir din, lokacin da ta dauka bai wuce watanni biyu zuwa uku ba.
Ita dai Grace Mugabe, ta so ta gaji mijinta Robert Mugabe ne, a matsayin shugabar kasar Zimbabwe, amma hakar ta ba ta cimma ruwa ba inda a watan Nuwambar bara sojin kasar suka hambarar da gwamnatinsa kamar yadda 'yan kasar suka da de su na fata, yayin da ita kuma ta tsere daga kasar tun ma kafin sojojin su kawo karshen gwamnatin mista Mugaben.
bbchausa.

Wani hazikin Bahaushe wanda ya fito daga jihar Katsina me suna, Bashir Dodo yayi abin yabo da Duniya ta jinjina mishi, Bashir ya lashe wata gasar daukar hotunan sassan jikin mutane ce da akeyi dan kawo cigaba a harkar kula da lafiyar 'yan Adam.
Gasar ta wannan shekara da akayi a kasar Portugal, Bashir yazo da wani tsari wanda zai taimaka cikin gaggawa wajan magance ciwon makanta, hakan yasa bashir ya zamo na daya a tsakin dalibai da suka fafata a wannan gasar.
Bashir yayi karatun digirin koli na Dakta a wata jami'ar kasar Ingila.
Muna mishi fatan Alheri da kuma Allah ya kara basira.

Wani bawan Allah dan kasar Indiya me suna Nikhil Malik ya auri kanshi bayan da 'yan uwa da abokan arziki suka sakashi gaba da tambayar wai yaushe zaiyi aurene?, da ya gaji da wannan tambaya sai yaje ya hada hotunanshi, ya auri kanshi.
Ya bayyanawa manema labarai cewa yayi hakanne dan ya samu sa'ida. Wannan abu da Malik yayi ya dauki hankulan mutane.
Ya bayyanawa manema labarai cewa yayi hakanne dan ya samu sa'ida. Wannan abu da Malik yayi ya dauki hankulan mutane.
Wannan hoton yana ta yawo a shafukan sada zumunta da muhawara inda ya dauki hankulan mutane sosai, labarin da ake dan gantawa da wannan hoto shine cewa mutuminnan malamin makarantane daga kasar Togo kuma anan ruwa ne yayi ambaliya akan hanyar da yake bi dan zuwa makarantar da yake koyarwa.
Irin yanda ya shiga cikin ruwan tsamo-tsamo dan zuwa gurin aikinshi yasa mutane da dama suka yaba mishi wasu kuwa Allah wadai sukayi da shuwa gabannin Afrika akan yanda basu daukar harkar ilimin talakawa da muhimmancin

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango yayi bayani inda yace, su sunkai makura a masana'antar fina-finan Hausa, domin yanzu suna matsayin da duk wani jarumi yake da burin kaiwa, yayi kira ga sauran fitattun jarumai irinshi da su daina hana yara matasa dake tasowa samun na abinci.
Gadai sakon na Adamu kamar haka:
Subscribe to:
Posts (Atom)