Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da suka dau hankula, kwanannan ne jarumar ta kaddamar da wani sabon jan baki me dauke da sunanta.
Kalli kwalliyar A'isha Tsamiya
Tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Tsamiya kenan a wannan hoton nata da ta sha kwalliyar Juma'a ta yiwa masoyanta ga…Read More
No comments