Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan nashi daya sha kwalliya irin ta gayun zamani, an dan kwana biyu ba'a ji duriyarshi ba a dandalinshi na sada zumunta sai yanzu.
Maryam Booth Yar Kwalisa
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wannan hoton nata da ya kayatar, tasha kyau, muna mata fatan Alheri…Read More
No comments