Shugaba Buhari ya gana da abokanshi da sukayi makaranta tare By Mr Amanagurus Saturday, 25 August 2018 Share Tweet Share Share Email Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da abokanshi da sukayi makaranta tare da kungiyar 'yan kasuwan Kano da kungiyar kiristoci ta kasa, CAN reshen jihar Katsina a gidanshi dake Daura. Next Kayatattun Hotunan Rahama Sadau Dasuka Birge Previous Kujerar da shugaba Buhari ke kai ta jawo cece-kuce Related PostsIbrahim Maishinku ya bugawa Shugaba Buhari fasta Tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Maishinku ya bugawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari fastar yakin neman zabe inda y… Read MoreMinistocin Buhari 3 da suka yi murabus bisa radin kan su Ministoci 3 ne suka yi murabus don radin kan su tun bayan da shugaba Buhari ya nada su a shekarar 2015. Ministocin su… Read MoreMinistar kudi, Kemi Adeosun, ta sulale bayan yin murabus Tsohuwar minstar kudi, Kemi Adeosun, ta fice daga Najeriya kwana daya kacal bayan ta mika takardar barin mukaminta bi… Read More2019: Akwai yiwuwar INEC za ta hana zuwa rumfar zabe da wayoyin hannu Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta bayyana cewa ta na tunanin haramta zuwa rumfunan zabe dauke da wayoyi… Read More No comments
No comments