Wannan shine Ja'afar Ibrahim Abdullahi Rijiyar Lemo, jikan marigayi Sheikh Ja'afar Mahmud Adam, dan wajen Zainab Ja'afar Mahmud Adam babbar 'yar Marigayin.
Muna addu'ar Allah ya raya shi, ya kuma sa ya gado kakansa da mahaifinsa.
Rariya.
MUHIMMANCIN SHAN TABA GUDA UKU
1- Mai shan taba sigari ba ya tsufa.
2- kare yana tsoron mai shan taba sigari.
3-Barayi raina motsinka ba sa zuwa gid…Read More
No comments