Sun gabatar da Sallar Idi tare da yankan layya 'karkashin wani Amir ɗinsu a yankin Tafkin Chadi. Sarauniya. Jaridar DAILY NIGERIAN ta fitar da wasu hotuna da ke nuna yadda 'yan 'kungiyar Boko Haram suka gabatar da bikin Babbar Sallah a ranar Talata. 'Yan Boko Haram Sun Gabatar Da Bikin Babbar Sallah A Yankin Tafkin Chadi>>DAILY NIGERIA By Mr Amanagurus Friday, 24 August 2018 Share Tweet Share Share Email Sun gabatar da Sallar Idi tare da yankan layya 'karkashin wani Amir ɗinsu a yankin Tafkin Chadi. Sarauniya. Jaridar DAILY NIGERIAN ta fitar da wasu hotuna da ke nuna yadda 'yan 'kungiyar Boko Haram suka gabatar da bikin Babbar Sallah a ranar Talata. No comments
No comments