Yadda teloli ke sanya mata takaici
Watakila mutum mafi muhimmanci ga masu a cikin masu sana'a shi ne telanta.
Idan ta dace da tela zai iya kayata ta, ya mayar da ita mai kwwalisa, amma idan ta yi rashin dace, to tela zai iya sa hawan jini ya kama mace, musamman a lokacin bukukuwan sallan da na aue.
Saba alkawari ya zama tamkar dabi'a da ba a raba teloli da ita.
A wannan makon mun yi duba kan yunkurin wata tela mace na sauya irin mummunan kallon da ake yi wa teloli.
Haka kuma mun ji ta bakin wasu mata kan yadda ta kwashe tsakaninsu da teloli.
Ku menene ra'ayinku?

Yadda teloli ke sanya mata takaici>> ADIKON ZAMANI

No comments