Mc Tagwaye>> Kwanannan Zan Mayarwa Da Obasanjo Martani By Mr Amanagurus Thursday, 25 January 2018 Share Tweet Share Share Email Tauraron me barkwanci da muryar shugaban kasa, MC Tagwaye kenan, ya bayyana cewa kwanannan zai mayarwa da tsohon shugaban kasa, Obasanjo martani akan wasikar daya rubuta cewa shugaban kasa ya tsufa da sake tsayawa takara. MC Tagwaye muna jira. Next ZAUWAN KWANKWASO KANO kwankwaso yanada Danbazau shugaban kwamitin tsaro Previous Fati Shu'uma Tayi Kyau A Wannan Hoton Related PostsGirgizar kasar Abuja tayi sanadin rushewar gidaje 10 Akalla katangun gidaje 10 ne suka rushe a unguwar Mpape da ke wajen Abuja, sakamakon motsin kasa da ake fusknata a bi… Read MoreSafiyyah Jibril Abubakar ce ta lashe Gasar Hikayata ta 2018 Alkalan Gasar Rubutun Gajerun Labarai ta BBC Hausa, wato Hikayata, sun bayyana labarin ''Ya Mace', a matsayin labarin… Read MoreMata ta kashe kanta a dalilin kama mijinta da wata a gadon su na aure Wata matar aure mai suna Kafilat ta kwankwadi ruwan guba a dalilin kama mijinta Ismail da ta yi da wata a kan gadon s… Read MoreMessi kan hanyar kai 'ya'yanshi makaranta Tauraron dan kwallon kafa na kungiyar Barcelona, Lionel Messi kenan a wannan hoton tare da 'ya'yanshi yana shir… Read More No comments
No comments