Alhamdulillah, Dukkan godiya ta tabbata ga Allah, a madadin mu kanmu muna masu farin cikin sanar daukakin masoyan shahararren mawakin nan Nura M Inuwa
Cewa jiya 29 ga watan Janairu alif shekara dubu biyu da goma sha takwas 29/01/2018 ya fitar da Sababbin Album din nan nasa da kuka dade kuna jira guda biyu
Wasika Album
Da
Manyan Mata Album
Wanda yanzu haka Album's din sun mamaye ko ina cikin Ƙasar Nigeria da makofta
Domin haka maza ka/ki hanzarta ka/ki nemi na ka/ki a ko wanne shagon sai da faya fayen sidi mafi kusa da inda ka/ki ke domin mallakar wadannan Album's cikin sauki, ayi saurare lafiya
Inda muma muke saran kawo muku su nan gaba kadan a wannan shafi na mu
Domin haka kuci gaba da kasan cewa da shafin Arewatech24 domin samun sababbin wakokin Hausa a koda yaushe
No comments