Home
/ kannywood
/ Kukalli kyawawan Hutunan Diyar Marigayi Rabilu Musa Ibro Da Gwamnan Kano Zai Aurar
Diyar marigayi tauraron barkwanci na fina-finan Hausa, Rabilu Musa Dan Ibro kenan me suna Jawahir wadda za'a daura aurenta ranar Asabat me zuwa idan Allah ya kaimu, Muna fatan Allah yasa ayi lafiya ya kuma jikan Ibro.
Kukalli kyawawan Hutunan Diyar Marigayi Rabilu Musa Ibro Da Gwamnan Kano Zai Aurar

No comments