A cikin wannan sabon shiri na dadin kowa sabon salo episode 36 zaku ga dai cewa har yanzu bata sauya zani ba domin kuwa malam Kabiru Makaho ya koma harkar sa ta bara bayan dawowar shi garin dadin kowa, ana cikin hakan ne Delu cogal ta kai karar shi gaban mai gari don ganin cewa ya sawwake mata.
Adama matar Kamaye awon igiya na samun kulawa sosai daga mijinta a sabili da rashin lafiya da take fama da ita. Ko wacce irin godiya zata yi mashi daga karshe duba da irin yadda abubuwa kan wakana a tsakanin su daga karshe.?
Malam Kabiru Makaho dai yaki yadda ya sawwake wa matar shi Delu Cogal biyo bayan bukatar hakan daga gareta inda ya bayyana mata cewar shi yana matukar kaunar ta.
Zaku ga yadda Sallau ya dawo garin dadin kowa cikin sabuwar shiga ta ban mamaki inda isar shi keda wuya sai ya zarce shagon Dantani, inda daga nan ya fara yunkurin yadda zai sayi shagon da Dantani ke yin shayi gami da tashin shi daga gurin. Shin ko hakar shi zata cimma ruwa?
Alhaji Buba dai sai kara matsa kaimi yake don ganin ya sami amincewar soyayyar Gimbiya yar gudun hijira domin ya aureta. Ko zai sami nasara a karshe?
Daga karshe zaku ga cewa yan ta’adda sun sace Zaliha diyar kamaye ko me zai faru da ita….?
Wadannan dama sauran abubuwa na nan a cikin wannan sabon shiri na dadin kowa sabon salo kashi na 36.
Ku kalle shi daga tashar youtube dake kasa. #arewamobile

Downlord now

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 36 Arewa24

No comments