Home
/ kannywood
/ Hotunan Hadiza Gabon ta dawo Najeriya daga yawon shakatawa
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta dawo gida Najeriya daga yawon shakatawa da ta je kasashen Hadaddiyar daular larabawa, Dubai da kuma kasar Amurka, Hadizar ta samu kyakkyawar tarba daga wasu abokan aikinta.
Muna
Hotunan Hadiza Gabon ta dawo Najeriya daga yawon shakatawa

No comments