Home
/ kannywood
/ Ado Gwanja ya nuna kyawawan hotunan budurwar da zai aura
Mawakin mata, Ado Isah Gwanja ya nuna kyawawan hotunan budurwar da zai aura, Maimunatu a dandalinahi na sada zumunta da muhawara, a kwanakin bayane mukaji labarin cewa Adon ya fitar ita a matsayin wadda zai aura.
Muna musu fatan alkairi
Ado Gwanja ya nuna kyawawan hotunan budurwar da zai aura

No comments