Kamfanin tauraron fina-finan Hausa, FKD tare na wani kamfani me suna Native Media suna shirya wani fim din turanci tare da suka sawa sun "Zero Hours", Ali Nuhin da Rahama Sadau na cikin wadanda zasu fito a fim din tare da wasu fitattun jaruman fina-finan kudancin kasarnan.
Wannan yana alamta irin yanda masana'antar fina-finan Hausa ta fara fadada ayyukanta inda suka fara yin finafinai da harshen turanci.

Kamfanin Ali Nuhu na FKD yana shirya fim din turanci

No comments