Yana Daga Cikin Jindadi Duniya ka Samu Wannan Abubuwa Kamar Haka

- Mace Tagari (Saliha).
- Gida Mai Fadi Da Yalwa.
- Abun Hawa Lafiyayye.
- Makwa6ci Na Kirki.

Kamar Yadda Ya Tabbata a Hadisin Manzon Allah (S.A.W), Allah ya Bamu Jindadi Duniya Da Lahira.

#Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.

No comments