A jiyane Sani Musa Danja, Zaki da matarshi, Mansurah Isah suka yi murnar cikar diyarsu, Khadijatul Iman shekaru 10 da haihuwa, 'yan uwa da abokan arziki sun taru inda suka tayasu murna.
An kuma yiwa Khadija kek na musamman masu kayatarwa dan wannan shagali.
Muna taya su murna.
Fati Washa 'yar kwalisa
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wannan hoton nata da ta haskaka, tasha kyau, tubarkallah, muna mata f…Read More
No comments