Bayan Dadewa Da Akayi Ana Jiran Wadannan Album Din Mawaki Nura M. Inua Waton Matan Manyan Da Kuma WasiKa .. Yau Mun Kawo Muku Wadannan Albums Din Cikin Shafinmu ArewaTech24.Com.Ng ...
SauKar Da Cikakken Album Din Anan
Nura M Inua Best Of Manyan Mata

Manyan mata 1

Manyan mata 2

Manyan Mata 3

Manyan Mata 4

Manyan mata 5

Manyan mata 6

Manyan Mata 7

Manyan mata 8

Manyan mata 9

Manyan mata 10

Manyan mata 11

Manyan mata 12

Manyan mata 13

Hausamini

Sababbin Wakokin Nura M Inuwa Guda 13 Na Wannan Shekaran

Zafafan wakokin Nura M Inuwa Dasuka Ja hankullan mutane
Bayan Dadewa Da Akayi Ana Jiran Wadannan Album Din Mawaki Nura M. Inua Waton Matan Manyan Da Kuma WasiKa .. Yau Mun Kawo Muku Wadannan Albums Din Cikin Shafinmu Arewatech24.Com.Ng...
SauKar Da Cikakken Album Din Anan
Nura M. Inua Best Of WasiKa Album

Best of wasika

Ta Farko

Soyayya Zuwan Zuma

Sandar Girma

Rana taimini zafi

munshiga soyayya

Matar Mijina

Matan Zamani

Inda rai da rabo

kajani

Natafi Na dawo

Kaunarki Nake

Zangaida masoyan wakena

Nazabeki

Hausamini

Zafafan wakokin Nura M Inuwa Dasuka Ja hankullan mutanejo

Sababbin wakokin Husaini Danko mai Suna ” Masoya ” Wanda ya fita a satin baya wasunku sun sani wasu ba su sani ba amma kusan ince duk kunsan da haka.
Hussaini danko
Yau Shafukan yanar gizo insha Allahu zasu sakarmuku su ga wanda baije garesu ba ko garinsu.
Kawai ku dakkosu domin ku sha kida kunsan danko baya wasa da kida.
GA LIST DIN WAKOKIN:-
1- Masoya
2- Masoya
3- Masoya
4- Masoya
5- masoya
6- Masoya
7- Masoya
8- Masoya
9- Masoya
10- Masoya
11- Masoya
12- Masoya
13- Masoya
14- Masoya

Sababbin wakokin hussaini danko guda 14 dasuka shahara na 2018

Sababbin wakokin  Husaini Danko mai Suna ” Maganar Ciki ” Wanda ya fita a satin baya wasunku sun sani wasu ba su sani ba amma kusan ince duk kunsan da haka.
Hussaini danko masoya
Yau Shafukan yanar gizo insha Allahu zasu sakarmuku su ga wanda baije garesu ba ko garinsu.
Kawai ku dakkosu domin ku sha kida kunsan danko baya wasa da kida.
GA LIST DIN WAKOKIN:-
1- Maganar Ciki
2- Maganar Ciki
3- Maganar Ciki
4- Maganar Ciki
5- Maganar Ciki
6- Maganar Ciki
7- Maganar Ciki
8- Maganar Ciki
9- Maganar Ciki
10- Maganar Ciki
11- Maganar Ciki
12- Maganar Ciki

#arewablog

Zafafan Wakokin Hussaini Danko Na Wannan Shekaran

Sababbin wakokin Ado Gwanja Guda 11 Na Wannan Shekaran

Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Nura M Inuwa Matan Zamani, Taba Ka Lashe Daga Nura M Inuwa Cikin Album Din Manyan Mata Album

Downlord mp3 now

Nura M Inuwa Matan Zamani

Alhamdulillah, Dukkan godiya ta tabbata ga Allah, a madadin mu kanmu muna masu farin cikin sanar daukakin masoyan shahararren mawakin nan Nura M Inuwa
Cewa jiya 29 ga watan Janairu alif shekara dubu biyu da goma sha takwas 29/01/2018 ya fitar da Sababbin Album din nan nasa da kuka dade kuna jira guda biyu
Wasika Album
Da
Manyan Mata Album
Wanda yanzu haka Album's din sun mamaye ko ina cikin Ƙasar Nigeria da makofta
Domin haka maza ka/ki hanzarta ka/ki nemi na ka/ki a ko wanne shagon sai da faya fayen sidi mafi kusa da inda ka/ki ke domin mallakar wadannan Album's cikin sauki, ayi saurare lafiya
Inda muma muke saran kawo muku su nan gaba kadan a wannan shafi na mu
Domin haka kuci gaba da kasan cewa da shafin Arewatech24 domin samun sababbin wakokin Hausa a koda yaushe

Nura M Inuwa “Wasika Album” Da “Manya Mata Album” 2018

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee wadda sananniyar masoyiyar tsohon shugaban kasace, Janar Ibrahim Badamasi Babangida kuma a bayabayannan ta fara nuna goyon bayanta ga tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar tayi wasu kalamai masu kaushi akan shugaba Buhari ta masoyanshi.Ummi ta yi tambaya a dandalinta na sada zumunta da muhawara cewa idan ba atikuba wa kuke tunanin zai iya/ya kamata ya mulki Najeriya?, mutane sun bayyana mabanbanta ra'ayoyi akan wannan tambaya ta Ummi.
Daga cikinsu akwai wani bawan Allah daya ce shi yana ganin Atiku baya daga cikin wadanda suka cancanci zama shuwagabannin Najeriya.
Ummi ta mayarwa da wannan mutumin amsa kamar haka" Ni ina mamakin Mutane da basa fahimtar turancin da bai taka kara ya karya ba, abunda nayi posting fa ba dogon magana nake so ba ko kushe wani dan takaran da ba naka ba. abunda post dina yake nufi shine, in Atiku ne dan takararka ka rubuta sunansa in kuma bashi bane ma ka rubuta sunan dan takaranka ko kuma ka rubuta nobody amma ba surutai na adawa nake so ba a comment pls dan in surutan adawa kuke so akan Buhari to ai in kuna da kunya baku da bakin magana domin a abubuwan da yayi alkawarin zaiwa kasa in an zabeshi har yanzu baiyi ko daya ba kuma duk wanda zaiji tsoron Allah ba tsoron Buharin ba yasan baiyiwa kasa komai ba in banda talauci da fatara da yunwa daya sa kasar a ciki ammah talaka da yake mahaukacine baisan ciwon kansa ba wai har yanzu shi yake so. Mtwssss Allah ya sauwake da yan Nigeria hausawa. Wallahi da a turaine bai isa yayi bakin milki irin wannan ba, da talakawan da kansu zasu ce a canja shi"

"Hauka da rashin sanin ciwon kai irin na talaka yasa har yanzu yake son Buhari">>Ummi Zeezee

A wata hira da yayi da manema labarai, Shugaban kasar Amurka, Donald J. Trump ya bayyana cewa shi yana son dukkan mutane, saidai kawai idan mutum shi ba na gari bane to dolene suyi abinda ya kamata a kanshi. Ya kara da cewa tun lokacin da yake yakin neman zama shugaban kasa musulmai suna sonshi kuma yasan har yanzu ma suna sonshi.
Trump dai ya fito da tsare-tsare na hana wasu kasashen musulmai shiga kasar ta Amurka tun bayan daya zama shugaban kasa, haka kuma kwanannan ya yada wata magana da wata kungiyar masu tsattsauran ra'ayi kan addinin musulunci na kasar Ingila inda aka zargeshi da nuna goyon bayan wannan kungiya.
Saidai ya bayyana cewa ba'a fahimceshi bane akan wancan magana daya yada.
Metro UK.

"Ina son musulmai suma suna sona">>Shugaban Amurka Donald Trump

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan tare da mahaifinta a wannan hoton, ta bayyana cewa tana alfahari dashi, tabbas da fai sunyi kama, muna masu fatan Alheri.

Hotunan Maryam Gidado Tareda Mahaifinta

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, ta tambayi maso yanta da cewa me zasu ce akan hotunan?, muna mata fatan Alheri.

Mezakuce Akan Wadannan Hotunan Rahama Sadau din

Jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Kabala kenan a wadannan hotunan nata inda take tare da wasu abokan aiki da 'yan uwa nata, hotunan sun kayatar, saidai wasu sunyi kira a gareta da cewa kayan data saka sun nuna tsiraici da yawa.
Wani dai cewa yayi "Sa'adiya wannan tsiraici yayi yawa, ki dena karki sa a dena sonki".


"Wannan tsiraici yayi yawa": wani ya gayawa Sa'adiya Kabala akan wadannan hotunan

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, jiyane dai mukaji labarin cewa Hadizar ta dawo Najeriya daga yawon shakatawar data je kasashen Amurka da Hadaddiyar daular Larabawa.

Hotunan Hadiza Aliyu Gabon Dasuka Burge Na Wannan Shekaran

A shekarar data gabatane tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad ya samu kyautar dangareriyar mota kirar marsandi wadda kowa yayita sha'awa aka yita tayashi murna da fatan Alheri, anan ma wata kyautar motarce Lawal din ya sake samu.
Lawal Ahmad ya nuna wannan motar ta sama da yake jingine a jikinta me suna Cooper sannan ya bayyana cewa "Alhamdulillahi ga wata(kyautar motar kuma) daga wani me gidana, ranka ya dade na gode".
Muna tayashi murna da fatan Allah ya tsare.

Kukalli Motar Da Aka Baiwa Lawal Ahmad Kyauta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata daya kayatar, tace, Rayuwarnan ba abinda take bukata sai hakuri, kayi hakuri ko da sau dayane zakaga amfaninshi, ni takuce masoyana.

Nitakuce masoyana >> Maryam Gidado

Manyan tsoffin sojoji da na 'yan sanda za su yi masa rakiya
Tsohown gwamnan jihar Kano kuma dan majalisar dattijai mai wakiltar mazabar jihar Kano ta tsakiya Dakta Rabi'u Musa
Kwankwaso ya nada kwamitin mutane 19
da za su tabbatar da samuwar tsaro yayin ziyarar da zai kai a jihar ta sa ta haihuwa ranar 30 ga watan Janairun nan da muke ciki.
Kwamitin tsaron dai kamar yadda muka samu ya samu shugabancin
1.Janar Idris Bello Danbazau, Barista Munir Dahiru ya zama sakataren kwamitin.
Sauran mambobin kwamitin sun hada da 3.AirCommodore Ali Bebeji, 4.Air Commodore
Zakari Baffa 5.Colonel Usman Garun-Malam,
6.Air Commodore Salisu Yusha’u, 7.Major General Ahmad Tijjani Jibril, da kuma
8.AIG Bala Abdullahi.
Haka zalika sauran sun hada da 9.Commander Sarki Aliyu Daneji, 10.Alhaji M.T Usman, 11.Hon. Lawal Sale Gaya, 12.Alhaji Baba Umar,
13.Alhaji Tijjani Dambazau, 15.CP Rabi’u Mani,
16.Commander Kamilu Wudil, 17.Alhaji Sanusi Surajo Kwankwaso, 18.Alhaji Adamu Garko da
kuma 19. Alhaji Muhammad Ado Danbatta.
Rariya.

ZAUWAN KWANKWASO KANO kwankwaso yanada Danbazau shugaban kwamitin tsaro

Tauraron me barkwanci da muryar shugaban kasa, MC Tagwaye kenan, ya bayyana cewa kwanannan zai mayarwa da tsohon shugaban kasa, Obasanjo martani akan wasikar daya rubuta cewa shugaban kasa ya tsufa da sake tsayawa takara.
MC Tagwaye muna jira.

Mc Tagwaye>> Kwanannan Zan Mayarwa Da Obasanjo Martani

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wannan hoton nata da tasha kyau, san kowa.., muna mata fatan Alheri.

Fati Shu'uma Tayi Kyau A Wannan Hoton

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata da tayi kyau, tace Barkan mu da Safiya ina mana fatan Alheri. Muma muna mata fatan Alheri.

Barkanmu Da Safiya Maryam Gidado Yar Kwalisa

A sakon data yuwa abokiyar aikinta Nafisa Abdullahi na tayata murnar zagayowar ranar haihuwarta, Rahama Sadau tace "Ina tayaki murnar zagayowar ranar haihuwarki Acici Mala'ikun tauna".

Ashe Nafisa Abdullahi cin tsiyane gareta?

A ranar Talatar data gabatane tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta, Nafisar ta shirya liyafa inda abokai sukaci suka sha akayi raha, a nan wasu karin hotunan yanda abin ya kasancene.

Karin Hotunan Nafisat Abdullahi Na Zagayowan Shekarun Haihuwar ta Dasuka Birge

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta bayyana kanwarta me suna, Zainab Sadau a matsayin babbar kawarta, Rahamar ta bayyana hakanne a yayin da ta saka wadannan hotunan da take tare da kanwartata a wani guri me kama da gun shakatawa. Hotunan sunyi kyau sosai muna musu fatan alkairi.



Zafafan Hotunan Rahama Sadau Da Kan Wanta Dasuka Birge

Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wannan hoton nata da take sanye da wandon sojoji, tayi kyau, muna mata fatan Alheri.

Hotunan Maryam Yahaya Yar Kwalisa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, muna mata fatan Alheri.


Zafafan Hutunan Maryam Booth Dasuka Burge

Gwamnatin Najeriya ta bukaci jami'an tsaron kasar su soma sanya ido sosai a kan masu amfani da shafukan sada zumunta.Ministan tsaron kasar Mansur Dan-Ali ne ya bayyana hakan bayan Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da manyan jami'an tsaron Najeriya ranar Alhamis.
A cewar ministan, "akwai bukatar jami'an tsaro su magance matsalar kalamai na kiyayya da cin zarafi da ake yada wa a shafukan zumunta cikin gaggawa, musamman wadannan wasu mutane da suka yi suna a Najeriya ke yi".
Ministan ya ce yanzu haka sojojin kasar na hada gwiwa da sauran jami'an tsaron kasar wajen ganin an magance matsalar.
Wasu 'yan kasar dai sun dade suna kira kan a sanya ido a shafukan na sada zumunta, ko da yake wasu sun yi fatali da kiran.
Hakan ne ma ya sa a watan Disambar shekarar 2015, lokacin da majalisar dattawan kasar ta so kawo dokar da za ta sanya ido kan masu amfani da shafukan, aka yi ta kai ruwa rana tsakanin masu fafutika da wasu 'yan majalisar.
bbchausa.

Gwamnatin Buhari ta umarci jami'an tsaro su sa ido a shafukan zumunta