Home
/ kannywood
/ Kalli kwalliyar ranar 'yanci ta Maryam Yahaya da Amal Umar
Taurarin fina-finan Hausa, Maryam Yahaya da Amal Umar kenan a wadannan hotunan nasu da suka sha kaya kalar tutar Najeriya dan nuna farin ciki da cika shekaru 58 da samun 'yancin kai.
Sun sha kyau muna musu fatan Alheri.
Kalli kwalliyar ranar 'yanci ta Maryam Yahaya da Amal Umar

No comments