Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata da ta ci kwalliya irin ta zamani ta halarci gurin shagalin bikin Ibrahim Sharukhan, Maryam tasha kyau tubarkalla.
Muna mata fatan alheri.

'Yar kwalisa: Kalli kwalliyar Maryam Yahaya a gurin bikin Ibrahim Sharukhan

No comments