Home
/ labaran siyasa
/ Wata sabuwa: Fastar tsayawa takarar shugaban kasa ta Kanu Nwanko ta fara yawo
Fastar tsohon tauraron dan kwallon Najeriya, Kanu Nwanko kenan ta neman takarar shugabancin kasarnan, tuni Kanun ya fara ziyartar manyan mutane da masu rike da sarautun gargajiya dan ganin ya cimma burinshi.
Wata sabuwa: Fastar tsayawa takarar shugaban kasa ta Kanu Nwanko ta fara yawo

No comments